Suratul Asr (العصر) ita ce sura ta 103 a cikin Alƙur’ani, kuma tana da ayoyi 3. Ma’anar sunanta ita ce “Lokacin la’asar”. Sura ce Makkiya, wadda ta sauka a Makka kafin Hijira, kuma tana cikin juz’i na 30.
A wannan shafi, za ku iya karanta Suratul Asr gaba ɗaya da Larabci, tare da fassarar Hausa ta Abubakar Mahmoud Gumi aya-aya da rubutun boko, kuma ku saurari karatunta.
Suratul Asr cikakkiya: Larabci, fassarar Hausa da rubutun boko
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ
-
وَٱلْعَصْرِ١
Waalʿasri
Ina rantsuwa da zãmani.1
Bayanai
[1] Wasu suna fassarawa da lokacin sallar La'asar da kuma marece. A kõwane dai, an bai wa lokaci muhimmanci, zãmani yana yanke wanda bai yanke shi ba. ba ya halatta ga mutum wata mudda ta zãmani ta wuce shi bai san amfãnin da ya sãma wa kansa a cikinta ba, kuma kõme ya sãmu idan ba addini ba ne, to, hasãrace. -
إِنَّ ٱلْإِنسَـٰنَ لَفِى خُسْرٍ٢
Inna alinsana lafee khusrin
Lalle ne mutum yana a cikin hasara.
-
إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ وَعَمِلُوا۟ ٱلصَّـٰلِحَـٰتِ وَتَوَاصَوْا۟ بِٱلْحَقِّ وَتَوَاصَوْا۟ بِٱلصَّبْرِ٣
Illa allatheena amanoo waʿamiloo alssalihati watawasaw bialhaqqi watawasaw bialssabri
Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara).
Tambayoyin da ake yawan yi
Mece ce ma’anar sunan Suratul Asr?
Ma’anar Asr ita ce “Lokacin la’asar”.
Suratul Asr tana cikin juz’i na nawa?
Suratul Asr tana cikin juz’i na 30.
Ayoyi nawa ne a cikin Suratul Asr?
Suratul Asr tana da ayoyi 3.
Suratul Asr Makkiya ce ko Madaniya?
Suratul Asr sura ce Makkiya.
Suratul Asr ita ce sura ta nawa a cikin Alƙur’ani?
Ita ce sura ta 103 a cikin Alƙur’ani.
Majiyoyi
- Arabic text: Tanzil Quran Text (Uthmani) (Tanzil Project, CC BY 3.0), reproduced without changes.
- Translation: Abubakar Mahmoud Gumi, from QuranEnc.com, version 1.2.2, reproduced without changes.
- Transliteration: Tanzil.net English transliteration.
- Recitation: Mishary Rashid Alafasy, via QuranicAudio.com and EveryAyah.com.
- Word by word: recordings and meanings from Quran.com (Quran Foundation), played when you tap a word.
- Madinah and IndoPak fonts (Settings): the text in those scripts and their fonts come from the Quran Foundation (Quran.com); the Madinah font is the King Fahd Glorious Quran Printing Complex's Uthmanic Hafs font.
Found a mistake? Report a mistake and we will check it against the source.