سورة التكاثر

Suratul Takasur da fassarar Hausa

Gasar tara dukiya

Mushafi

Mishary Rashid AlafasySauke MP3Sauke PDF

Suratul Takasur (التكاثر) ita ce sura ta 102 a cikin Alƙur’ani, kuma tana da ayoyi 8. Ma’anar sunanta ita ce “Gasar tara dukiya”. Sura ce Makkiya, wadda ta sauka a Makka kafin Hijira, kuma tana cikin juz’i na 30.

A wannan shafi, za ku iya karanta Suratul Takasur gaba ɗaya da Larabci, tare da fassarar Hausa ta Abubakar Mahmoud Gumi aya-aya da rubutun boko, kuma ku saurari karatunta.

Suratul Takasur cikakkiya: Larabci, fassarar Hausa da rubutun boko

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ

  1. أَلْهَىٰكُمُ ٱلتَّكَاثُرُ۝١

    Alhakumu alttakathuru

    Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (daga ibada mai amfaninku).

  2. حَتَّىٰ زُرْتُمُ ٱلْمَقَابِرَ۝٢

    Hatta zurtumu almaqabira

    Har kuka ziyarci kaburbura.

  3. كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ۝٣

    Kalla sawfa taʿlamoona

    A'aha! (Nan gaba) zã ku sani.

  4. ثُمَّ كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ۝٤

    Thumma kalla sawfa taʿlamoona

    Sa'an nan, tabbas, zã ku sani.

  5. كَلَّا لَوْ تَعْلَمُونَ عِلْمَ ٱلْيَقِينِ۝٥

    Kalla law taʿlamoona ʿilma alyaqeeni

    Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni.

  6. لَتَرَوُنَّ ٱلْجَحِيمَ۝٦

    Latarawunna aljaheema

    Lalle ne da kuna ganin Jahĩm.

  7. ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيْنَ ٱلْيَقِينِ۝٧

    Thumma latarawunnaha ʿayna alyaqeeni

    Sa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane.

  8. ثُمَّ لَتُسْـَٔلُنَّ يَوْمَئِذٍ عَنِ ٱلنَّعِيمِ۝٨

    Thumma latusalunna yawmaithin ʿani alnnaʿeemi

    Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku).

Tambayoyin da ake yawan yi

Mece ce ma’anar sunan Suratul Takasur?

Ma’anar Takasur ita ce “Gasar tara dukiya”.

Suratul Takasur tana cikin juz’i na nawa?

Suratul Takasur tana cikin juz’i na 30.

Ayoyi nawa ne a cikin Suratul Takasur?

Suratul Takasur tana da ayoyi 8.

Suratul Takasur Makkiya ce ko Madaniya?

Suratul Takasur sura ce Makkiya.

Suratul Takasur ita ce sura ta nawa a cikin Alƙur’ani?

Ita ce sura ta 102 a cikin Alƙur’ani.

Majiyoyi

  • Arabic text: Tanzil Quran Text (Uthmani) (Tanzil Project, CC BY 3.0), reproduced without changes.
  • Translation: Abubakar Mahmoud Gumi, from QuranEnc.com, version 1.2.2, reproduced without changes.
  • Transliteration: Tanzil.net English transliteration.
  • Recitation: Mishary Rashid Alafasy, via QuranicAudio.com and EveryAyah.com.
  • Word by word: recordings and meanings from Quran.com (Quran Foundation), played when you tap a word.
  • Madinah and IndoPak fonts (Settings): the text in those scripts and their fonts come from the Quran Foundation (Quran.com); the Madinah font is the King Fahd Glorious Quran Printing Complex's Uthmanic Hafs font.

Found a mistake? Report a mistake and we will check it against the source.

Saitunan karatu

Rubutun Alƙur’ani
Girman Larabci
100%
Girman fassara
100%
Kamanni

Ƙara zuwa Allon Gida

ReadSurahBuɗe ReadSurah daga allon gida, a cikakken allo. Surorin da kuka karanta suna buɗewa ko da babu intanet.

  1. A cikin Safari, taɓa maɓallin “Share”. A sababbin iPhone yana cikin menu na •••.
  2. Taɓa “Add to Home Screen”. Gungura ƙasa idan ba ku gan shi ba.
  3. Taɓa “Add”.