Suratul Humaza (الهمزة) ita ce sura ta 104 a cikin Alƙur’ani, kuma tana da ayoyi 9. Ma’anar sunanta ita ce “Mai gulma”. Sura ce Makkiya, wadda ta sauka a Makka kafin Hijira, kuma tana cikin juz’i na 30.
A wannan shafi, za ku iya karanta Suratul Humaza gaba ɗaya da Larabci, tare da fassarar Hausa ta Abubakar Mahmoud Gumi aya-aya da rubutun boko, kuma ku saurari karatunta.
Suratul Humaza cikakkiya: Larabci, fassarar Hausa da rubutun boko
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ
-
وَيْلٌ لِّكُلِّ هُمَزَةٍ لُّمَزَةٍ١
Waylun likulli humazatin lumazatin
Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).
-
ٱلَّذِى جَمَعَ مَالًا وَعَدَّدَهُۥ٢
Allathee jamaʿa malan waʿaddadahu
Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa.
-
يَحْسَبُ أَنَّ مَالَهُۥٓ أَخْلَدَهُۥ٣
Yahsabu anna malahu akhladahu
Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi.
-
كَلَّا ۖ لَيُنۢبَذَنَّ فِى ٱلْحُطَمَةِ٤
Kalla layunbathanna fee alhutamati
A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama.
-
وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا ٱلْحُطَمَةُ٥
Wama adraka ma alhutamatu
Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama?
-
نَارُ ٱللَّهِ ٱلْمُوقَدَةُ٦
Naru Allahi almooqadatu
Wutar Allah ce wadda ake hurawa.
-
ٱلَّتِى تَطَّلِعُ عَلَى ٱلْأَفْـِٔدَةِ٧
Allatee tattaliʿu ʿala alafidati
Wadda take lẽƙãwa a kan zukata.
-
إِنَّهَا عَلَيْهِم مُّؤْصَدَةٌ٨
lnnaha ʿalayhim musadatun
Lalle ne ita abar kullẽwa ce a kansu.
-
فِى عَمَدٍ مُّمَدَّدَةٍۭ٩
Fee ʿamadin mumaddadatin
A cikin wasu ginshiƙai mĩƙaƙƙu.
Tambayoyin da ake yawan yi
Mece ce ma’anar sunan Suratul Humaza?
Ma’anar Humaza ita ce “Mai gulma”.
Suratul Humaza tana cikin juz’i na nawa?
Suratul Humaza tana cikin juz’i na 30.
Ayoyi nawa ne a cikin Suratul Humaza?
Suratul Humaza tana da ayoyi 9.
Suratul Humaza Makkiya ce ko Madaniya?
Suratul Humaza sura ce Makkiya.
Suratul Humaza ita ce sura ta nawa a cikin Alƙur’ani?
Ita ce sura ta 104 a cikin Alƙur’ani.
Majiyoyi
- Arabic text: Tanzil Quran Text (Uthmani) (Tanzil Project, CC BY 3.0), reproduced without changes.
- Translation: Abubakar Mahmoud Gumi, from QuranEnc.com, version 1.2.2, reproduced without changes.
- Transliteration: Tanzil.net English transliteration.
- Recitation: Mishary Rashid Alafasy, via QuranicAudio.com and EveryAyah.com.
- Word by word: recordings and meanings from Quran.com (Quran Foundation), played when you tap a word.
- Madinah and IndoPak fonts (Settings): the text in those scripts and their fonts come from the Quran Foundation (Quran.com); the Madinah font is the King Fahd Glorious Quran Printing Complex's Uthmanic Hafs font.
Found a mistake? Report a mistake and we will check it against the source.