سورة المسد

Suratul Masad da fassarar Hausa

Igiyar kaba

Mushafi

Mishary Rashid AlafasySauke MP3Sauke PDF

Suratul Masad (المسد) ita ce sura ta 111 a cikin Alƙur’ani, kuma tana da ayoyi 5. Ma’anar sunanta ita ce “Igiyar kaba”. Sura ce Makkiya, wadda ta sauka a Makka kafin Hijira, kuma tana cikin juz’i na 30.

A wannan shafi, za ku iya karanta Suratul Masad gaba ɗaya da Larabci, tare da fassarar Hausa ta Abubakar Mahmoud Gumi aya-aya da rubutun boko, kuma ku saurari karatunta.

Suratul Masad cikakkiya: Larabci, fassarar Hausa da rubutun boko

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ

  1. تَبَّتْ يَدَآ أَبِى لَهَبٍ وَتَبَّ۝١

    Tabbat yada abee lahabin watabba

    Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka.

  2. مَآ أَغْنَىٰ عَنْهُ مَالُهُۥ وَمَا كَسَبَ۝٢

    Ma aghna ʿanhu maluhu wama kasaba

    Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.

  3. سَيَصْلَىٰ نَارًا ذَاتَ لَهَبٍ۝٣

    Sayasla naran thata lahabin

    Zã ya shiga wuta mai hũruwa.

  4. وَٱمْرَأَتُهُۥ حَمَّالَةَ ٱلْحَطَبِ۝٤

    Waimraatuhu hammalata alhatabi

    Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).1

    Bayanai
    [1] Anã fassara shi da mai tsegumi, wãtau annamĩmanci; da Lãrabci anã ce wã mai annamĩmanci "mai ɗaukar itacen wuta.".
  5. فِى جِيدِهَا حَبْلٌ مِّن مَّسَدٍۭ۝٥

    Fee jeediha hablun min masadin

    A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma).

Tambayoyin da ake yawan yi

Mece ce ma’anar sunan Suratul Masad?

Ma’anar Masad ita ce “Igiyar kaba”.

Suratul Masad tana cikin juz’i na nawa?

Suratul Masad tana cikin juz’i na 30.

Ayoyi nawa ne a cikin Suratul Masad?

Suratul Masad tana da ayoyi 5.

Suratul Masad Makkiya ce ko Madaniya?

Suratul Masad sura ce Makkiya.

Suratul Masad ita ce sura ta nawa a cikin Alƙur’ani?

Ita ce sura ta 111 a cikin Alƙur’ani.

Majiyoyi

  • Arabic text: Tanzil Quran Text (Uthmani) (Tanzil Project, CC BY 3.0), reproduced without changes.
  • Translation: Abubakar Mahmoud Gumi, from QuranEnc.com, version 1.2.2, reproduced without changes.
  • Transliteration: Tanzil.net English transliteration.
  • Recitation: Mishary Rashid Alafasy, via QuranicAudio.com and EveryAyah.com.
  • Word by word: recordings and meanings from Quran.com (Quran Foundation), played when you tap a word.
  • Madinah and IndoPak fonts (Settings): the text in those scripts and their fonts come from the Quran Foundation (Quran.com); the Madinah font is the King Fahd Glorious Quran Printing Complex's Uthmanic Hafs font.

Found a mistake? Report a mistake and we will check it against the source.

Saitunan karatu

Rubutun Alƙur’ani
Girman Larabci
100%
Girman fassara
100%
Kamanni

Ƙara zuwa Allon Gida

ReadSurahBuɗe ReadSurah daga allon gida, a cikakken allo. Surorin da kuka karanta suna buɗewa ko da babu intanet.

  1. A cikin Safari, taɓa maɓallin “Share”. A sababbin iPhone yana cikin menu na •••.
  2. Taɓa “Add to Home Screen”. Gungura ƙasa idan ba ku gan shi ba.
  3. Taɓa “Add”.