سورة القدر

Suratul Ƙadr da fassarar Hausa

Daraja

Mushafi
Mishary Rashid Alafasy Abubakar Mahmoud Gumi

Sauke MP3Sauke PDF

Suratul Ƙadr (القدر) ita ce sura ta 97 a cikin Alƙur’ani, kuma tana da ayoyi 5. Ma’anar sunanta ita ce “Daraja”. Sura ce Makkiya, wadda ta sauka a Makka kafin Hijira, kuma tana cikin juz’i na 30.

A wannan shafi, za ku iya karanta Suratul Ƙadr gaba ɗaya da Larabci, tare da fassarar Hausa ta Abubakar Mahmoud Gumi aya-aya da rubutun boko, kuma ku saurari karatunta.

Suratul Ƙadr cikakkiya: Larabci, fassarar Hausa da rubutun boko

بِّسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ

  1. إِنَّآ أَنزَلْنَـٰهُ فِى لَيْلَةِ ٱلْقَدْرِ۝١

    Inna anzalnahu fee laylati alqadri

    Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja)

  2. وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا لَيْلَةُ ٱلْقَدْرِ۝٢

    Wama adraka ma laylatu alqadri

    To, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari?

  3. لَيْلَةُ ٱلْقَدْرِ خَيْرٌ مِّنْ أَلْفِ شَهْرٍ۝٣

    Laylatu alqadri khayrun min alfi shahrin

    Lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu.

  4. تَنَزَّلُ ٱلْمَلَـٰٓئِكَةُ وَٱلرُّوحُ فِيهَا بِإِذْنِ رَبِّهِم مِّن كُلِّ أَمْرٍ۝٤

    Tanazzalu almalaikatu waalrroohu feeha biithni rabbihim min kulli amrin

    Mala'iku da Rũhi suna sauka a cikinsa da iznin Ubangijinsu sabõda kowane umurni.

  5. سَلَـٰمٌ هِىَ حَتَّىٰ مَطْلَعِ ٱلْفَجْرِ۝٥

    Salamun hiya hatta matlaʿi alfajri

    Sallama ne shi daren, har fitar alfijiri.

Tambayoyin da ake yawan yi

Mece ce ma’anar sunan Suratul Ƙadr?

Ma’anar Ƙadr ita ce “Daraja”.

Suratul Ƙadr tana cikin juz’i na nawa?

Suratul Ƙadr tana cikin juz’i na 30.

Ayoyi nawa ne a cikin Suratul Ƙadr?

Suratul Ƙadr tana da ayoyi 5.

Suratul Ƙadr Makkiya ce ko Madaniya?

Suratul Ƙadr sura ce Makkiya.

Suratul Ƙadr ita ce sura ta nawa a cikin Alƙur’ani?

Ita ce sura ta 97 a cikin Alƙur’ani.

Majiyoyi

Rubutun Alƙur’ani: Tanzil · Fassarori: QuranEnc · Hadisai: HadeethEnc · Rubutun Madina da IndoPak: Quran Foundation · Abubakar Mahmoud Gumi (v1.2.2) · Tanzil.net · QuranEnc · Quran.com

Kun ga kuskure? Ku rubuta zuwa contact@readsurah.com

Saitunan karatu

Rubutun Alƙur’ani
Girman Larabci
100%
Girman fassara
100%
Kamanni

Ƙara zuwa Allon Gida

ReadSurahBuɗe ReadSurah daga allon gida, a cikakken allo. Surorin da kuka karanta suna buɗewa ko da babu intanet.

  1. A cikin Safari, taɓa maɓallin “Share”. A sababbin iPhone yana cikin menu na •••.
  2. Taɓa “Add to Home Screen”. Gungura ƙasa idan ba ku gan shi ba.
  3. Taɓa “Add”.