سورة الشرح

Suratul Sharh da fassarar Hausa

Sauƙi

Mushafi

Mishary Rashid AlafasySauke MP3Sauke PDF

Suratul Sharh (الشرح) ita ce sura ta 94 a cikin Alƙur’ani, kuma tana da ayoyi 8. Ma’anar sunanta ita ce “Sauƙi”. Sura ce Makkiya, wadda ta sauka a Makka kafin Hijira, kuma tana cikin juz’i na 30.

A wannan shafi, za ku iya karanta Suratul Sharh gaba ɗaya da Larabci, tare da fassarar Hausa ta Abubakar Mahmoud Gumi aya-aya da rubutun boko, kuma ku saurari karatunta.

Suratul Sharh cikakkiya: Larabci, fassarar Hausa da rubutun boko

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ

  1. أَلَمْ نَشْرَحْ لَكَ صَدْرَكَ۝١

    Alam nashrah laka sadraka

    Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)?

  2. وَوَضَعْنَا عَنكَ وِزْرَكَ۝٢

    Wawadaʿna ʿanka wizraka

    Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe.

  3. ٱلَّذِىٓ أَنقَضَ ظَهْرَكَ۝٣

    Allathee anqada thahraka

    Wanda ya nauyayi bãyanka?

  4. وَرَفَعْنَا لَكَ ذِكْرَكَ۝٤

    Warafaʿna laka thikraka

    Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka?

  5. فَإِنَّ مَعَ ٱلْعُسْرِ يُسْرًا۝٥

    Fainna maʿa alʿusri yusran

    To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.

  6. إِنَّ مَعَ ٱلْعُسْرِ يُسْرًا۝٦

    Inna maʿa alʿusri yusran

    Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.

  7. فَإِذَا فَرَغْتَ فَٱنصَبْ۝٧

    Faitha faraghta fainsab

    Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah).

  8. وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَٱرْغَب۝٨

    Waila rabbika fairghab

    Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi.

Tambayoyin da ake yawan yi

Mece ce ma’anar sunan Suratul Sharh?

Ma’anar Sharh ita ce “Sauƙi”.

Suratul Sharh tana cikin juz’i na nawa?

Suratul Sharh tana cikin juz’i na 30.

Ayoyi nawa ne a cikin Suratul Sharh?

Suratul Sharh tana da ayoyi 8.

Suratul Sharh Makkiya ce ko Madaniya?

Suratul Sharh sura ce Makkiya.

Suratul Sharh ita ce sura ta nawa a cikin Alƙur’ani?

Ita ce sura ta 94 a cikin Alƙur’ani.

Majiyoyi

  • Arabic text: Tanzil Quran Text (Uthmani) (Tanzil Project, CC BY 3.0), reproduced without changes.
  • Translation: Abubakar Mahmoud Gumi, from QuranEnc.com, version 1.2.2, reproduced without changes.
  • Transliteration: Tanzil.net English transliteration.
  • Recitation: Mishary Rashid Alafasy, via QuranicAudio.com and EveryAyah.com.
  • Word by word: recordings and meanings from Quran.com (Quran Foundation), played when you tap a word.
  • Madinah and IndoPak fonts (Settings): the text in those scripts and their fonts come from the Quran Foundation (Quran.com); the Madinah font is the King Fahd Glorious Quran Printing Complex's Uthmanic Hafs font.

Found a mistake? Report a mistake and we will check it against the source.

Saitunan karatu

Rubutun Alƙur’ani
Girman Larabci
100%
Girman fassara
100%
Kamanni

Ƙara zuwa Allon Gida

ReadSurahBuɗe ReadSurah daga allon gida, a cikakken allo. Surorin da kuka karanta suna buɗewa ko da babu intanet.

  1. A cikin Safari, taɓa maɓallin “Share”. A sababbin iPhone yana cikin menu na •••.
  2. Taɓa “Add to Home Screen”. Gungura ƙasa idan ba ku gan shi ba.
  3. Taɓa “Add”.